Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Sports Eye
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News

      Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

      October 26, 2025

      Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

      October 26, 2025

      Dala Hard Courts Director elected VP Nigeria Tennis Federation

      October 26, 2025

      Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

      October 20, 2025

      Handball: Army massacres Pillars

      October 13, 2025
    • Column

      NPFL’s unjust and unfair treatment for Kano Pillars

      October 20, 2025

      On Shehu Adamu’s assessment of Kano Pillars’ poor performance

      October 13, 2025

      SWAN: Genuine sports stakeholder than NFF, other federation members

      October 6, 2025

      Changes in Barau FC: Where DSP Barau Jibrin fumbles

      September 29, 2025

      Shehu Dikko one year in office: Is there light in the tunnel?

      September 22, 2025
    • News & Media

      Ganduje named Mi-Yetti Allah’s adviser for youth empowerment

      October 25, 2025

      Few minutes in the midst of lawyers

      October 24, 2025

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Re-Extortion at Urology Center: Gov Abba must hear this

      October 10, 2025

      Environmental Journalists begin two-day training in Abuja

      September 23, 2025
    • Analysis

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Technical Advisor, Assistant for Kano Pillars Suspended: What’s next for Sai Masu Gida?

      October 21, 2025

      Korar Ogenye da Yaro Yaro: Ba su suka kar zomon ba

      October 20, 2025

      Rashin kokarin Kano Pillars da Barau: Sai fa gwamnati ta yi wani abu

      October 7, 2025

      Barau FC, please wake up.

      September 15, 2025
    • Personality Profiles

      Alhaji Shehu Muhammad Dankadai, Sarkin Shanun Kano

      October 28, 2024

      Engr. Ibrahim Usman Aikawa: New Kano Poly Governing Council’s PAB’s representative

      August 24, 2024

      Aminu Kano 40 years after…

      April 17, 2024

      Ameh Agnes: A woman farmer of repute

      April 15, 2024

      Dr. Usman Ibrahim Aikawa: New Kano Poly, Director Academic Planning

      January 2, 2024
    Sports Eye
    Home » Gasar wasan Abba Gida-Gida Cup ta kankama
    Sports News

    Gasar wasan Abba Gida-Gida Cup ta kankama

    Sani YusifBy Sani YusifJuly 16, 2024
    Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram

    A karshen makon da ya gabata ne aka bude gasar wasan kwallon kafa ta Abba Gida-Gida cup  a filin wasan kwallon kafa dake harabar Gidan Talebijin na Abubakar Rimi dake Hotoro.

    Gasar dai an shirya  tane saboda ta ya mai girma gwamnan jihar Kano Injiya Abba Kabir Yusuf murnarcika shekara daya akan karagar mulkin jihar Kano da kuma murnar dinbin nasarori da ya samu.

    Gasar wadda ta sami halartar manyan mutane da dama cikinsu harda kwamishinan yada labarai, Hon. Baba Halilu Dantiye an bude ta da wasa tsakanin karamar hukumar Kumbotso da takwararta ta Kura  a inda Kumbotso ta sami nasara da ci daya mai ban haushi.

    Hajia Hauwa Isa Ibrahim, zakakurar shugaban gidan talabiji na ARTV ce ta ta dauki nauyi gasar wadda zaa rinkayi mako mako a harabar ARTV din.

    Cukin manyan bakin da suka halarci bude gasar akwai Abubakar Adamu Rano, MD Radio Kano da shugaban Barcelona na jihar Kano Alh Bala Abidoka da kuma manyan jami’an kananan hukumomi na jiha.

    A wani labarin kuma, mujallar wasanni ta WAFIYYA HAUSA ta karrama MD ARTV, Hajiya Hauwa Isa Ibrahim da lambar yabo saboda yadda ta kawo canji da cigaba cikin kankanin lokaci da kuma mayar da gidan aiki awa 24.

    Mujallar wasanni ta WAFIYYA HAUSA ta lura cewa Hajia Hauwa ta zama ta farko wajen maida ARTV tasha mai aiki ba dare ba rana kamar yadda saurar shahararrun gidajen yada labarai sukeyi a duniya.

    Mai girma kwamishina Dantiye ne ya mika mata lambar yabon tare da da Alh Bala Abidoka.

    Fatanmu Allah ya kara daukaka, amen.

    a Kano Gasar kofinAbba Gida-Gida
    Share. Facebook Twitter Telegram Email WhatsApp Copy Link
    Previous ArticleTunda an sauke Babangida Little, sai…
    Next Article Many sins of Babangida Little,  ex-Pillars FC chairman
    Sani Yusif
    • Website

    I was a staff of the then Triumph Newspapers, with keen interest in sports journalism which drove me to the unit where I was supported and oiled in the dynamics of modern sports reporting by my mentor/friend, Sani Zaria, the then Group Sports Editor of the Triumph. And when he left in 1995, I tried to sustain the spirit against all odds with a column sportesye. But when The Triumph was closed, I was moved to Kano Polytechnic as a lecturer until my retirement last 3 years, which gives me time to return to what I know best , the recreation of the SPORTS EYE.

    Related Posts

    Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

    October 20, 2025

    Handball: Army massacres Pillars

    October 13, 2025

    Kungiyar Barau: Kuskuren da Ibrahim Canji, mabiyansa suka tafka

    September 30, 2025
    Add A Comment

    Comments are closed.

    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Pinterest
    • Instagram
    • YouTube
    • Vimeo
    Latest Posts

    Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Ganduje named Mi-Yetti Allah’s adviser for youth empowerment

    October 25, 2025

    Few minutes in the midst of lawyers

    October 24, 2025
    © 2025 Sports Eye. Redesigned by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About
    • Contact
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.