Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Sports Eye
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News

      NUGA Games: Northwest Varsity Departs, Poised for Excellence

      November 5, 2025

      Canjin shugabannin Kano Pillars: Ba shi bane mafita

      November 5, 2025

      Korar Yaro Yaro a Pillars: Menene laifin sa?

      November 3, 2025

      Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

      October 26, 2025

      Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

      October 26, 2025
    • Column

      NPFL: Can Kano Pillars stand test of time?

      November 3, 2025

      TSY: Accomplished talent scout, content producer, football agent

      October 27, 2025

      NPFL’s unjust and unfair treatment for Kano Pillars

      October 20, 2025

      On Shehu Adamu’s assessment of Kano Pillars’ poor performance

      October 13, 2025

      SWAN: Genuine sports stakeholder than NFF, other federation members

      October 6, 2025
    • News & Media

      70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Ibrahim Shekarau

      November 5, 2025

      70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Shekarau

      November 5, 2025

      Happy birthday, Magistrate (Coach) Ibrahim Gwadabe

      November 3, 2025

      Kidney Patients send SOS to Governor AKY

      October 29, 2025

      Ganduje named Mi-Yetti Allah’s adviser for youth empowerment

      October 25, 2025
    • Analysis

      Matsalar Kano Pillars ibtala’ice, amma…

      October 28, 2025

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Technical Advisor, Assistant for Kano Pillars Suspended: What’s next for Sai Masu Gida?

      October 21, 2025

      Korar Ogenye da Yaro Yaro: Ba su suka kar zomon ba

      October 20, 2025

      Rashin kokarin Kano Pillars da Barau: Sai fa gwamnati ta yi wani abu

      October 7, 2025
    • Personality Profiles

      Alhaji Shehu Muhammad Dankadai, Sarkin Shanun Kano

      October 28, 2024

      Engr. Ibrahim Usman Aikawa: New Kano Poly Governing Council’s PAB’s representative

      August 24, 2024

      Aminu Kano 40 years after…

      April 17, 2024

      Ameh Agnes: A woman farmer of repute

      April 15, 2024

      Dr. Usman Ibrahim Aikawa: New Kano Poly, Director Academic Planning

      January 2, 2024
    Sports Eye
    Home » A kasar Poland, Tsamage yayi nasara?
    Sports News

    A kasar Poland, Tsamage yayi nasara?

    Sani YusifBy Sani YusifFebruary 20, 2024
    Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram

    Tun bayan samun labarin rashin nasarar dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars mai suna Yusuf Abdullahi Tsamage yayi a kasar Noway don cigaba da wasan kwallon kafa wanda yasa dan wasan sake nausawa wata kasar mai suna Poland, rahotanni  na tabbatarwa wannan kafa cewa Tsamage ya kusan dacewa.

    Wata majiya ta bayyanawa wannan kafa ta www.sportseye.ng  cewa tsallakawar Yusuf Tsamage kasar Poland ke da wuya tauraruwarsa ta haska inda kungiyoyi kusan uku zuwa hudu suka gaiyaceshi izuwa wasan gwaji don duba yiyuwar daukarsa a kungiyoyinsu.

    Duk da bamu sami cikakkun sunayen kungiyoyinba, majiyar ta nuna cewa kungiyoyin duk sun nuna gamsuwa da hazaka da kaifin basirar dan wasan kuma a shirye suke da su daidaita da wakilin dan wasa Tsamage don daukarsa daya daga cikinsu.

    Duk kokarin samun dan wasa Tsamage ko wakilinsa do tabbatar da wannan muhimmin labari yaci tura domin kasa samun wata kafa ko wayar tarho da zamu same daya daga cikinsu.

    Amma a cigaba da saurarenmu don tabbatar da gaskiya ko akasain wannan labarin.

    A kasar Poland Tsamage yayai
    Share. Facebook Twitter Telegram Email WhatsApp Copy Link
    Previous ArticleFitar yan wasanmu kasashen waje: Ayi hattara
    Next Article Tsamage ya dawo gida fa…
    Sani Yusif
    • Website

    I was a staff of the then Triumph Newspapers, with keen interest in sports journalism which drove me to the unit where I was supported and oiled in the dynamics of modern sports reporting by my mentor/friend, Sani Zaria, the then Group Sports Editor of the Triumph. And when he left in 1995, I tried to sustain the spirit against all odds with a column sportesye. But when The Triumph was closed, I was moved to Kano Polytechnic as a lecturer until my retirement last 3 years, which gives me time to return to what I know best , the recreation of the SPORTS EYE.

    Related Posts

    NUGA Games: Northwest Varsity Departs, Poised for Excellence

    November 5, 2025

    Canjin shugabannin Kano Pillars: Ba shi bane mafita

    November 5, 2025

    Korar Yaro Yaro a Pillars: Menene laifin sa?

    November 3, 2025

    Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025
    Add A Comment

    Comments are closed.

    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Pinterest
    • Instagram
    • YouTube
    • Vimeo
    Latest Posts

    70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Ibrahim Shekarau

    November 5, 2025

    70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Shekarau

    November 5, 2025

    NUGA Games: Northwest Varsity Departs, Poised for Excellence

    November 5, 2025

    Canjin shugabannin Kano Pillars: Ba shi bane mafita

    November 5, 2025

    Happy birthday, Magistrate (Coach) Ibrahim Gwadabe

    November 3, 2025
    © 2025 Sports Eye. Redesigned by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About
    • Contact
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.