Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Sports Eye
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News

      Korar Yaro Yaro a Pillars: Menene laifin sa?

      November 3, 2025

      Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

      October 26, 2025

      Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

      October 26, 2025

      Dala Hard Courts Director elected VP Nigeria Tennis Federation

      October 26, 2025

      Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

      October 20, 2025
    • Column

      NPFL: Can Kano Pillars stand test of time?

      November 3, 2025

      TSY: Accomplished talent scout, content producer, football agent

      October 27, 2025

      NPFL’s unjust and unfair treatment for Kano Pillars

      October 20, 2025

      On Shehu Adamu’s assessment of Kano Pillars’ poor performance

      October 13, 2025

      SWAN: Genuine sports stakeholder than NFF, other federation members

      October 6, 2025
    • News & Media

      Happy birthday, Magistrate (Coach) Ibrahim Gwadabe

      November 3, 2025

      Kidney Patients send SOS to Governor AKY

      October 29, 2025

      Ganduje named Mi-Yetti Allah’s adviser for youth empowerment

      October 25, 2025

      Few minutes in the midst of lawyers

      October 24, 2025

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025
    • Analysis

      Matsalar Kano Pillars ibtala’ice, amma…

      October 28, 2025

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Technical Advisor, Assistant for Kano Pillars Suspended: What’s next for Sai Masu Gida?

      October 21, 2025

      Korar Ogenye da Yaro Yaro: Ba su suka kar zomon ba

      October 20, 2025

      Rashin kokarin Kano Pillars da Barau: Sai fa gwamnati ta yi wani abu

      October 7, 2025
    • Personality Profiles

      Alhaji Shehu Muhammad Dankadai, Sarkin Shanun Kano

      October 28, 2024

      Engr. Ibrahim Usman Aikawa: New Kano Poly Governing Council’s PAB’s representative

      August 24, 2024

      Aminu Kano 40 years after…

      April 17, 2024

      Ameh Agnes: A woman farmer of repute

      April 15, 2024

      Dr. Usman Ibrahim Aikawa: New Kano Poly, Director Academic Planning

      January 2, 2024
    Sports Eye
    Home » A taimakawa Kano Pillars, cewar Ahmed Musa
    Sports News

    A taimakawa Kano Pillars, cewar Ahmed Musa

    Sani YusifBy Sani YusifApril 12, 2024
    Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram

    Anyi kira ga mahukuntan jihar nan musamman gwamnan jihar Kaano Injiniya Abba Kabir Yusuf da ya ceto kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars daga halin ni yasun da ta sami kanta a ciki a wannan kakar wasan ta bana.

    Tsohon dan wasan Kano Pillars wanda kuma shine kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya watau Super Eagles ne yayi wannan kiran da yake zantawa da shugaban sashin wasanni na Radio Nasara, Muuhammadu Wasilu Kawo bayan kamala gasar Ramadan Cup da akayi a nan Kano.

    A cewarsa arewa gaba dayanta ba Kano kawai ba  na alfahari da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars don haka ya jawo hankalin mahukuntan jihar Kano da suyi abinda ya kamata don ceto Kano Pillars.

    “A gaskiya raina yabaci kwarai da gaske dana ga  halin da tsohuwar kungiyata ta Kano Pillars take ciki a wannan kakar wasan ta wannan shekarar, “ Ahmed Musa ya bayyana.

    “Ina kira ga duk wanda yake da hannu yasa don a ceto Kano Pillars’’, Ahmed Musa ya kamala.

    Idan baa mantaba Kungiyar Kano Pillars na ta samun matsaloli a wasanninta musamman na gabatowar azumi da na cikin azumi saboda rashin sirka yan wasan da suka dauka a farkon kakar wasannin bana.

    Anan zanyi kaira da idan irin wannan lokacin ya sake dawowa to ayi hattara.

    Ita kwallon kafa bakuwace  baa yinta da yan kasa zalla, sai da sirkawa.

    Ataimakawa Kano Pillars
    Share. Facebook Twitter Telegram Email WhatsApp Copy Link
    Previous ArticleCorruption: Beast that blocks football progress in Nigeria
    Next Article Bashi iya wuya: Tambayoyi ga mahukuntan Kano Pillars
    Sani Yusif
    • Website

    I was a staff of the then Triumph Newspapers, with keen interest in sports journalism which drove me to the unit where I was supported and oiled in the dynamics of modern sports reporting by my mentor/friend, Sani Zaria, the then Group Sports Editor of the Triumph. And when he left in 1995, I tried to sustain the spirit against all odds with a column sportesye. But when The Triumph was closed, I was moved to Kano Polytechnic as a lecturer until my retirement last 3 years, which gives me time to return to what I know best , the recreation of the SPORTS EYE.

    Related Posts

    Korar Yaro Yaro a Pillars: Menene laifin sa?

    November 3, 2025

    Matsalar Kano Pillars ibtala’ice, amma…

    October 28, 2025

    Dr. Maizare emerges VP, Karate Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP, Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Dala Hard Courts Director elected VP Nigeria Tennis Federation

    October 26, 2025

    Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

    October 20, 2025
    Add A Comment

    Comments are closed.

    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Pinterest
    • Instagram
    • YouTube
    • Vimeo
    Latest Posts

    Happy birthday, Magistrate (Coach) Ibrahim Gwadabe

    November 3, 2025

    Korar Yaro Yaro a Pillars: Menene laifin sa?

    November 3, 2025

    NPFL: Can Kano Pillars stand test of time?

    November 3, 2025

    Kidney Patients send SOS to Governor AKY

    October 29, 2025

    Matsalar Kano Pillars ibtala’ice, amma…

    October 28, 2025
    © 2025 Sports Eye. Redesigned by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About
    • Contact
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.