Skip to content

Sports Eye

A website for Sports Event, News & Media and Writing Service by Sani Yusif

Sports Eye

A website for Sports Event, News & Media and Writing Service by Sani Yusif

  • Home
  •  In Kano, KASHIGA hosts first sports symposium
  • About
  • Contact
    • Home
    • Sports News
    • Page 11
Sports News

Halin ni ‘yasu da Pillars ke ciki: Har yau a ganina Little da Maikaba ne masu laifi

Sani Yusif May 9, 2024 0 Comments

Duk da naji labarin cewa shugaban hukumar gudanarwar Kano Pillars, Alhaji Babangida Little na tsame kansa daga laifin tunduma kungiyar Kano Pillars cikin rudanida rashin tabbas saboda aiwatar da tsarin…

Sports News

Likafar Farfesa AA ta kara gaba

Sani Yusif May 8, 2024 0 Comments

An nada Farfesa Musa Garba Yakasai wanda ake kira Farfesa AA a matsayin shugaban kwamitin tsare-tsare na hukumar wasannin jami’o’i ta kasa wadda akafi sani da NUGA. An tabbatarda nadin…

Sports News

Yadda Little, Maikaba suka tsunduma Kano Pillars cikin rudani, asara, rashin tabbas…

Sani Yusif May 7, 2024 0 Comments

Hakika kishin jinsi, yanki ko kasa abune mai kyau da tarin tasiri da kyau musamman idan anyi su bisa tsari, hangen nesa da kyakkyawar manufa wadda ba zata cutarda abokan…

Sports News

Da dumi-dumi: Kano Pillars ta dakatar da Maikaba

Sani Yusif May 7, 2024 0 Comments

Yanzu-yanzun nan shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba. Wata majiya ta bayyana dakatarwar da kuma kafa wani…

Sports News

Senegal to host first Olympics in Africa

Sani Yusif May 1, 2024 0 Comments

Africa is anticipating the first-ever Youth Olympic Games to be hosted on the continent in 2026, in Dakar, the capital of Senegal. Rescheduled to take place between October 31 and…

Sports News

Suspended SWAN Secretary General Cannot Sign Official Letters -Nyong

Sani Yusif Apr 22, 2024 0 Comments

The President, Sports Writers Association of Nigeria (SWAN), Otuekong Bonny Nyong had said that a purported letter signed by the suspended Secretary-General of the Association, Ikenna Okonkwo, addressed to the…

Sports News

Maraba da kwamishina Kwankwaso (1)

Sani Yusif Apr 22, 2024 0 Comments

Hakika daukacin matasa da mabiya wasannin kwallon kafa na jihar Kano sunyi farin cikin kasancewar Hon. Mustapha Rabiu Kwankwaso a matsayin sabon kwamishinan matasa da wasanni na jihar Kano. Wannan…

Sports News

Matsalolin Kano Pillars sun zo karshe—Kwankwaso

Sani Yusif Apr 22, 2024 0 Comments

A ganawarsa da wakilin gidan Radio Nasara bayan kammala wasan kungiyar Kano Pillars da bakuwarta daga Gombe United, sabon kwamishinan matasa da wasanni, Mustapha Rabiu Kwankwaso yayi alkawarin kawar da…

Sports News

Former president Benjamin remains impeached—SWAN… Warns Kano  chapter against any frivolous committee for Full Council Meeting

Sani Yusif Apr 19, 2024 0 Comments

At the end of its Virtual National Executive Committee (NEC) meeting which was presided over by the President, Otuekong Bonny Nyong, the Sports Writers Association of Nigeria (SWAN) has deliberated…

Sports News

A zuciyar mai girma gwamna Kano Pillars take, cewar kwamishina kachako

Sani Yusif Apr 19, 2024 0 Comments

A tabbatarwa da daukacin magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars cewa kungiyar na mamaye a zuciyar mai girma gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf. Mai rike da…

Posts pagination

1 … 10 11 12 … 19

« Previous Page — Next Page »

Recent Posts

  • Preparations for upcoming season: Rivers, Abia return to training, but Kano Pillars remain asleep.
  • Black Saturday: Stakeholders respond to 22 Kano sportsmen death…recommend strategies to prevent its recurrence
  • Ahead of UNODC International Day: NDLEA partners with Mazaje Sports to Combat Drug Abuse
  • Government’s financial assistance to 22 bereaved athlete families is commendable, but…
  • Enact Bill to stop night trips, KNSG urged

Archives

  • June 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • February 2025
  • January 2025
  • December 2024
  • November 2024
  • October 2024
  • September 2024
  • August 2024
  • July 2024
  • June 2024
  • May 2024
  • April 2024
  • March 2024
  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023

Categories

  • News & Media
  • Personality Profiles
  • Sports Analysis
  • Sports Column
  • Sports News

You Might Missed

Sports News

Preparations for upcoming season: Rivers, Abia return to training, but Kano Pillars remain asleep.

News & Media

Black Saturday: Stakeholders respond to 22 Kano sportsmen death…recommend strategies to prevent its recurrence

Sports News

Ahead of UNODC International Day: NDLEA partners with Mazaje Sports to Combat Drug Abuse

Sports Column

Government’s financial assistance to 22 bereaved athlete families is commendable, but…

Sports Eye

A website for Sports Event, News & Media and Writing Service by Sani Yusif

Sani Yusif © All rights reserved. Powered by Steadfast Tech | Blogus by Themeansar.