Likafar Farfesa AA ta kara gaba
An nada Farfesa Musa Garba Yakasai wanda ake kira Farfesa AA a matsayin shugaban kwamitin tsare-tsare na hukumar wasannin jami’o’i ta kasa wadda akafi sani da NUGA. An tabbatarda nadin…