Cikar Gwamna Abba kwana 365 a mulkin Kano: Kungiyoyi kwallon kafa 52 zasu fafata
Akalla kungiyoyin kwallon kafa fiye da hamsinne daga fadin yakin kananan hukumomi 44 na jihar Kano ne zasu shiga wasan gasar taya gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf murnar…