Kin yin handi obar Babangida Little: Raini ga Gwamna Abba da gwamnatinsa
Kwanaki masu yawa da sanarda rushe hukumar gudanarwar riko ta kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars wadda Babangida Little ke shugabanta har izuwa yau bata sake zani ba domin bai…