Likafar Farfesa AA ta kara gaba
An nada Farfesa Musa Garba Yakasai wanda ake kira Farfesa AA a matsayin shugaban kwamitin tsare-tsare na hukumar wasannin jami’o’i ta kasa wadda akafi sani da NUGA. An tabbatarda nadin…

A cikin wasanni hudu masu maki uku-uku wadanda idan aka tattara sun zama goma sha biyu da Kungiyar kwallon Kafa ta Kano Pillars ta buga a gida da waje a…