Halin ni ‘yasu da Pillars ke ciki: Har yau a ganina Little da Maikaba ne masu laifi
Duk da naji labarin cewa shugaban hukumar gudanarwar Kano Pillars, Alhaji Babangida Little na tsame kansa daga laifin tunduma kungiyar Kano Pillars cikin rudanida rashin tabbas saboda aiwatar da tsarin…