Ci da zuci ne ke damun yan wasanmu shi yasa suke tsallake tsallake. Ku duba dan wasan Kano Pillars Yusif Abdullahi Tsamage daga cin kwallo biyar a wasa daya sai kansa ya fashe kuma rude da cewa yanzu ya iso gari.
Wannan ta sa a yanzu haka ya tsallaka kasar Poland, bayan da ya gaza cin jarrabawa a kungiyar bodo/Glimt dake kasar Norway.
Yakamata yan wasa sun rinkayin karatun ta nutsu kamin su nausa wasu wajajen.
Like
Comment
Share