A zuciyar mai girma gwamna Kano Pillars take, cewar kwamishina kachako
A tabbatarwa da daukacin magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars cewa kungiyar na mamaye a zuciyar mai girma gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf. Mai rike da…