Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Sports Eye
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News

      NUGA Games: More medals for BUK as Abdulsalam, Ayantola triumph in Taekwondo

      November 13, 2025

      A sake tunani: Ruguje shugabancin Kano Pillars ba mafita bane…

      November 10, 2025

      Anya ba hakkin yan wasa da ma su horaswa ke bin Pillars, Barau ba?

      November 6, 2025

      NUGA Games: Northwest Varsity Departs, Poised for Excellence

      November 5, 2025

      Canjin shugabannin Kano Pillars: Ba shi bane mafita

      November 5, 2025
    • Column

      My Reflections on Adamu’s Kano Pillars’ poor performance views

      November 10, 2025

      Fitness Test: Over 1,500 Referees, Assessors to converge in Kano ‘morrow

      November 7, 2025

      NPFL: Can Kano Pillars stand test of time?

      November 3, 2025

      TSY: Accomplished talent scout, content producer, football agent

      October 27, 2025

      NPFL’s unjust and unfair treatment for Kano Pillars

      October 20, 2025
    • News & Media

      Retirement: Dantiye congratulates Yakasai

      November 14, 2025

      70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Ibrahim Shekarau

      November 5, 2025

      70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Shekarau

      November 5, 2025

      Happy birthday, Magistrate (Coach) Ibrahim Gwadabe

      November 3, 2025

      Kidney Patients send SOS to Governor AKY

      October 29, 2025
    • Analysis

      Matsalar Kano Pillars ibtala’ice, amma…

      October 28, 2025

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Technical Advisor, Assistant for Kano Pillars Suspended: What’s next for Sai Masu Gida?

      October 21, 2025

      Korar Ogenye da Yaro Yaro: Ba su suka kar zomon ba

      October 20, 2025

      Rashin kokarin Kano Pillars da Barau: Sai fa gwamnati ta yi wani abu

      October 7, 2025
    • Personality Profiles

      Alhaji Shehu Muhammad Dankadai, Sarkin Shanun Kano

      October 28, 2024

      Engr. Ibrahim Usman Aikawa: New Kano Poly Governing Council’s PAB’s representative

      August 24, 2024

      Aminu Kano 40 years after…

      April 17, 2024

      Ameh Agnes: A woman farmer of repute

      April 15, 2024

      Dr. Usman Ibrahim Aikawa: New Kano Poly, Director Academic Planning

      January 2, 2024
    Sports Eye
    Home » Ibtala’in ambaliyar ruwan Maiduguri: Zauren Hadin kan Malaman Jihar Kano ya kai dauki
    News & Media

    Ibtala’in ambaliyar ruwan Maiduguri: Zauren Hadin kan Malaman Jihar Kano ya kai dauki

    Sani YusifBy Sani YusifOctober 14, 2024
    Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram

    Dubunnan mutanen Maiduguri dake jihar Borno ne suka amfana daga tallafin kayan abinci da sauran kayayaki  da Zauren Hadin kan Malamai na Jihar Kano ya kai Maiduguri a matsayin gudunmawa.

    Hadakar Malaman sun bayarda tallafinne ta hannun Zauren mai suna (NUSAID Humanitarian Initiative. NUSAID), tare da Hadin gwiwar Kwamitin tallafawa na Jihar Borno.

    Tawagar Zauren wanda ke karkashin shugabancin Shehun Malami, Farfesa Muhammad  Babangida ta rarraba  wanda kiyasin kudinsu ya kama Naira miliyan dari da  arba’in da shida (N146,000,000) ga wadanda masifar ambaliyar ta shafa.

    Kayan da Zauren ya raba sun hada da kayan abinci da tufafi da abubuwan bukata na yau da kullum kamar su kayan wanki da wanka da kuma tufafi  ga wadanda suka jikkata daga ibtila’in ambaliyar ruwa  da garin Maiduguri ya fada a kwanan baya.

    Zauren ya gudanar da wannan rabon kayayyakinne ga wadanda ambaliyar ta shafa kai tsaye da Asubahin  ranakun Juma’a 10 da Oktoba da  kuma 11 ga Oktoba, 2024 a makarantar Baba Gana Wakil.

    Kayan da a ka raba sun kunshi Shinkafa (12.5 kg) buhu 5, 300  da Maggi,  da sabulun wanki da  tufafi na maza da mata na manya da kanana sama da (4,000) dubu hudu.

    Da isar ayarin garin Maiduguri,  ranar Alhamis 10 ga Oktoba, 2024, saida ayarin malaman ya kai ziyaran jajantawa ga gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, da kuma Wazirin Borno, wanda ya wakilci Shehun Borno.

    A jawabin su na jajantawa, Zauren ya jajanta musu tare da  nuna alhinin mutanen jahar Kano baki daya akan wannan ibtila’i tare da yin adduar Allah ya tsare gaba ya kuma mayar musu abinda suka rasa da alheri.

    Da yake jin tabakin al’umma da shugabannin garin Maiduguri,wakilinmu ya rawaito mutanen na ta nuna godiyarsu da karamcin da Zauren ya musu da kuma yabawa mutanen Kano akan nuna kauna da soyayya ya da zumunci da suka yi musu.

    Mutanen na kuma addua’ar Allah ya sakawa Zuaren da alheri, ameen

    Ibala'in sunkai dauki Zauren Malaman Kano
    Share. Facebook Twitter Telegram Email WhatsApp Copy Link
    Previous ArticleKASHIGA (Governor’s Cup) begins Tuesday
    Next Article Colorful beginning for KASHIGA Games
    Sani Yusif
    • Website

    I was a staff of the then Triumph Newspapers, with keen interest in sports journalism which drove me to the unit where I was supported and oiled in the dynamics of modern sports reporting by my mentor/friend, Sani Zaria, the then Group Sports Editor of the Triumph. And when he left in 1995, I tried to sustain the spirit against all odds with a column sportesye. But when The Triumph was closed, I was moved to Kano Polytechnic as a lecturer until my retirement last 3 years, which gives me time to return to what I know best , the recreation of the SPORTS EYE.

    Related Posts

    Retirement: Dantiye congratulates Yakasai

    November 14, 2025

    70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Ibrahim Shekarau

    November 5, 2025

    70th Birthday: Dr. Muhammad Felicitates with Sen. Shekarau

    November 5, 2025

    Happy birthday, Magistrate (Coach) Ibrahim Gwadabe

    November 3, 2025

    Kidney Patients send SOS to Governor AKY

    October 29, 2025

    Ganduje named Mi-Yetti Allah’s adviser for youth empowerment

    October 25, 2025
    View 1 Comment

    1 Comment

    1. Zahraddeen zakari on October 14, 2024 1:03 pm

      Allah ya tsare mu

    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Pinterest
    • Instagram
    • YouTube
    • Vimeo
    Latest Posts

    Retirement: Dantiye congratulates Yakasai

    November 14, 2025

    NUGA Games: More medals for BUK as Abdulsalam, Ayantola triumph in Taekwondo

    November 13, 2025

    What do we really want as Nigerians?

    November 12, 2025

    A sake tunani: Ruguje shugabancin Kano Pillars ba mafita bane…

    November 10, 2025

    My Reflections on Adamu’s Kano Pillars’ poor performance views

    November 10, 2025
    © 2025 Sports Eye. Redesigned by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About
    • Contact
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.