Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Sports Eye
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News

      Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

      October 20, 2025

      Handball: Army massacres Pillars

      October 13, 2025

      Kungiyar Barau: Kuskuren da Ibrahim Canji, mabiyansa suka tafka

      September 30, 2025

      Sauye-sayen kungiyar Barau: Kuskuren Sanata Barau tare dana Canji

      September 25, 2025

      Kano Pillars three games, one point: Stakeholders react

      September 9, 2025
    • Column

      NPFL’s unjust and unfair treatment for Kano Pillars

      October 20, 2025

      On Shehu Adamu’s assessment of Kano Pillars’ poor performance

      October 13, 2025

      SWAN: Genuine sports stakeholder than NFF, other federation members

      October 6, 2025

      Changes in Barau FC: Where DSP Barau Jibrin fumbles

      September 29, 2025

      Shehu Dikko one year in office: Is there light in the tunnel?

      September 22, 2025
    • News & Media

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Re-Extortion at Urology Center: Gov Abba must hear this

      October 10, 2025

      Environmental Journalists begin two-day training in Abuja

      September 23, 2025

      Two-day training for environment journalists in Abuja

      September 21, 2025

      To transform smart living in Nigeria: FENAC secure solutions, collaborates with South African firm

      September 17, 2025
    • Analysis

      Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

      October 22, 2025

      Technical Advisor, Assistant for Kano Pillars Suspended: What’s next for Sai Masu Gida?

      October 21, 2025

      Korar Ogenye da Yaro Yaro: Ba su suka kar zomon ba

      October 20, 2025

      Rashin kokarin Kano Pillars da Barau: Sai fa gwamnati ta yi wani abu

      October 7, 2025

      Barau FC, please wake up.

      September 15, 2025
    • Personality Profiles

      Alhaji Shehu Muhammad Dankadai, Sarkin Shanun Kano

      October 28, 2024

      Engr. Ibrahim Usman Aikawa: New Kano Poly Governing Council’s PAB’s representative

      August 24, 2024

      Aminu Kano 40 years after…

      April 17, 2024

      Ameh Agnes: A woman farmer of repute

      April 15, 2024

      Dr. Usman Ibrahim Aikawa: New Kano Poly, Director Academic Planning

      January 2, 2024
    Sports Eye
    Home » Gobe ne ranar FC Barcelona a Kano
    Sports News

    Gobe ne ranar FC Barcelona a Kano

    Sani YusifBy Sani YusifJuly 17, 2025
    Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram

    Gobe Jumaa ne dubunnan magoya bayan kungiyar wasan Kwallon Kafa ta Barcelona ta kasar Supaniya na jahar Kano zasu tattara a rufaffen dakin wasa na Kofar Mata dake Sani Abacha Complex don bikin murnar dimbin nasarorin da kungiyar tasu tayi a kakar wasan da ta gabata.

    Su dai magoya bayan  kungiyar karkashin shugabancin Bala Abi Doka na farin cikin dinbin nasarorin da kungiyar tasu ta samu a kakar wasanni na 2024–2025 a inda FC Barcelona ta sami nasarorin cin kofin wasannin cikin gida guda uku.

    Na farko dai kungiyar tayi habzi da kasurgumin kofin La Liga (Spanish League)

    Ita waccen nasara it ace ta 28 wajen cin kofin La Liga a karkashin coach Hansi Flick.

    Nasara ta biyu ita ce ta lashe kofin Copa del Rey (Spanish Cup)

    A 26 ga watan Afirilu, 2025, Barcelona ta sami nasarar cin wannan kofi na Copa del Rey wanda shine na 32 bayan ta lallasa Real Madrid 3–2 a filin wasa na  La Cartuja a Seville.

    Nasara ta uku kuwa it ace ta cinye kofin Supercopa de España (Spanish Super Cup)

    Barcelona ta sami nasarar cin wannan kofin wanda shine na 15 bayan ta yiwa  5–2  Real Madrid dakan Sakwara da ci 5 da 2..

    Haka kuma kungiyar ta Barcelona  har sai da ta kai was an kusa da na karashe a gasar Champions league watau semi-finals a inda Inter Milan tayi waje da ita a extra time.

    Wadannan nasarori da Barcelona ta samu ne yasa magoya bayan ta anan Kano karkarshin Shugancin Bala Abi Doka suka shirya taro do yin hamdala ga Mai duka, Allah SWT da kuma sada zumunci a tsakaninsu.

    Ita dai kungiyar FC Barcelona ta Sapaniya an kafata a shekarar 1899 kuma sun fara wasan sada zumunci na farko ranar 8 December 1899.

    Da farko dai kungiyar FC Barcelona ta fara da buga kananan wasanni a kasar ammama shekarar 1929 kungiyar ta zama daya daga cikin kungiyoyin da aka fara gasar La Liga da su.

    Kuma ita FC Barcelona tana daya daga cikin kungiyoyin uku (Athletic Bilbao da Real Madrid) da basu taba dawowa ajin baya ba (religation) a tarihi ba.

    Tarihi ya nuna daga 1919 zuwa 1929, Barça ta lashe kofin Copa del Rey sau biyar da kuma  Campionat de Catalunya sau tara. Kuma FC Barcelona ta lashe kofina biyar a kakar wasa ta 1951–52.

    A wani bayani da wannan kafa ta samu daga bayan fage, manyan mutane da mawakane zasu halarci waje.

    Da fatan Allah yasa ayi taro lafiya a kuma gama lafiya. Ameen.

    Barca Gobe ne ranar
    Share. Facebook Twitter Telegram Email WhatsApp Copy Link
    Previous ArticleOn-going FISU Games in Germany: NUGA commends Dikko
    Next Article FISU Games: Prof Yakasai showers admiration on Dikko
    Sani Yusif
    • Website

    I was a staff of the then Triumph Newspapers, with keen interest in sports journalism which drove me to the unit where I was supported and oiled in the dynamics of modern sports reporting by my mentor/friend, Sani Zaria, the then Group Sports Editor of the Triumph. And when he left in 1995, I tried to sustain the spirit against all odds with a column sportesye. But when The Triumph was closed, I was moved to Kano Polytechnic as a lecturer until my retirement last 3 years, which gives me time to return to what I know best , the recreation of the SPORTS EYE.

    Related Posts

    Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

    October 20, 2025

    Handball: Army massacres Pillars

    October 13, 2025

    Kungiyar Barau: Kuskuren da Ibrahim Canji, mabiyansa suka tafka

    September 30, 2025

    Sauye-sayen kungiyar Barau: Kuskuren Sanata Barau tare dana Canji

    September 25, 2025

    Kano Pillars three games, one point: Stakeholders react

    September 9, 2025

    Gumel, Maizare, others to head newly formed SPS

    August 29, 2025
    Add A Comment

    Comments are closed.

    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Pinterest
    • Instagram
    • YouTube
    • Vimeo
    Latest Posts

    Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

    October 22, 2025

    Tunda Kano Pillars ta nada Babaganaru…

    October 22, 2025

    Technical Advisor, Assistant for Kano Pillars Suspended: What’s next for Sai Masu Gida?

    October 21, 2025

    Korar Ogenye da Yaro Yaro: Ba su suka kar zomon ba

    October 20, 2025

    Celebrations as SWAN honours Ado Salisu

    October 20, 2025
    © 2025 Sports Eye. Redesigned by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About
    • Contact
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.