Matsalolin Kano Pillars sun zo karshe—Kwankwaso
A ganawarsa da wakilin gidan Radio Nasara bayan kammala wasan kungiyar Kano Pillars da bakuwarta daga Gombe United, sabon kwamishinan matasa da wasanni, Mustapha Rabiu Kwankwaso yayi alkawarin kawar da…