Kasuwar dare na neman fin ta rana a unguwar Hausawa a garin Kalaba
Daga Ahmad Abdul Fatakwal Bayan shafe wasu shekaru ana cin kasuwar dare a unguwar Hausawa dake birnin Kalaba fadar Gwamnatin jihar kuros riba Kasuwanci na kara fadada musamman a kasuwar…