Kungiyar Yan Kasuwar Kurna Babban Layi zata samarda ingantaccen tsaro
Sababbin shugabannin Kungiyar Yan Kasuwar Kurna Babban Layi suna kokarin samarda ingantaccen tsaro a fadin yakin kasuwar, shugaban kungiyar Malam Mustapha Umar Malikawa ya bayyana. Shugaba Malikawa ya shedawa wannan…