Ibtala’in ambaliyar ruwan Maiduguri: Zauren Hadin kan Malaman Jihar Kano ya kai dauki
Dubunnan mutanen Maiduguri dake jihar Borno ne suka amfana daga tallafin kayan abinci da sauran kayayaki da Zauren Hadin kan Malamai na Jihar Kano ya kai Maiduguri a matsayin gudunmawa.…