Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Sports Eye
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News

      For boosting Football in Kano: NDLEA praises Senator Barau Jibrin

      March 17, 2026

      Dominic Iorfa Case: Where Barau FC Erred

      March 13, 2026

      Barau FC under pressure to investigate alleged GM misconduct

      March 10, 2026

      FIFA Coach Educator Pass way Course: Kano’s Gwadabe in Rwanda

      March 5, 2026

      Pillars’ triumph over El-Kanemi: Mai Samba elated after commanding win

      February 23, 2026
    • Column

      NFF’s World Cup petition: A hoax?

      March 16, 2026

      NFF’s Gusau: Balancing progress with persistent challenges

      March 9, 2026

      Undue advantages enjoyed by CAF-participating clubs in NPFL

      March 2, 2026

      From Duty to Pitch: Kano SWAN honours NDLEA’s Sports-Driven Jamilu U. Adamu

      February 23, 2026

      Pandemonium: As NPFL matches turn into War Zones

      February 16, 2026
    • News & Media

      International Women’s Day: Women in Hospitality, Tourism celebrate excellence, professionalism

      February 22, 2026

      Kano Football Coaches host Modern Coaching Seminar for members

      January 7, 2026

      Oseni replaces Ramat as NERC chairman after Senate rejection

      December 19, 2025

      Ahned Musa: Honoring 15 Years of Dedication and Selfless Service

      December 17, 2025

      2025 CIPPON Annual General Meeting (AGM) to Hold in Kano

      November 22, 2025
    • Analysis

      CAF AFCON ruling sparks claims of historic daylight robbery

      March 18, 2026

      Memo to KNSG’s committee on Kano Pillars’ performance

      February 9, 2026

      Re-Calls on Gov. Yusuf to Dissolve Kano Pillars Board, but retain GM Musa

      February 6, 2026

      Kano Pillars and Sports Commission: Story of Dwindling Fortunes

      February 5, 2026

      Jan kafar Pillars wajen ɗaukar sababbin ’yan wasa: Me ke faruwa?

      February 4, 2026
    • Personality Profiles

      Muhammad Wasilu Kawo: New Nasara Radio Program Manager

      December 19, 2025

      Alhaji Shehu Muhammad Dankadai, Sarkin Shanun Kano

      October 28, 2024

      Engr. Ibrahim Usman Aikawa: New Kano Poly Governing Council’s PAB’s representative

      August 24, 2024

      Aminu Kano 40 years after…

      April 17, 2024

      Ameh Agnes: A woman farmer of repute

      April 15, 2024
    • Advert Rates
    Sports Eye
    Home » Jan kafar Pillars wajen ɗaukar sababbin ’yan wasa: Me ke faruwa?
    Sports Analysis

    Jan kafar Pillars wajen ɗaukar sababbin ’yan wasa: Me ke faruwa?

    Sani YusifBy Sani YusifFebruary 4, 2026
    Facebook Twitter WhatsApp Email Telegram
    5

    Hakika mutane da dama sun yi hasashen cewa kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars za ta kasance cikin sahun gaba wajen daukar sababbi da zakakuran ’yan wasa bayan da Hukumar Gudanar da Gasar Firimiya ta Kasa ta bada damar hakan.

    Kungiyoyi da dama kamar Barau FC, Wikki Tourists, Kwara United da sauran su sun yi amfani da wannan dama wajen ceto kwararrun ’yan wasa daga wasu kungiyoyi domin karfafa nasu bangaren gasa.

    Sai dai abin mamaki, har zuwa rufe wannan damar, Kano Pillars ba ta samu sababbin ’yan wasa fiye da biyu ba, duk da kowa ya san kungiyar na matukar bukatar karin karfi, ganin yadda take fama da rashin kwazo a wannan kakar wasa.

    Wannan lamari ya haifar da cece-kuce daga masana wasanni, masu sharhi, magoya baya da ma wasu daga cikin kungiyar magoya bayan Kano Pillars.

    Sai dai tambayar da ke yawo a zukatan jama’a ita ce: me ya sa shugabannin Kano Pillars suka bari wannan muhimmiyar dama ta wuce su, alhali sun fi kowa sanin halin da kungiyarsu ke ciki?

    Shin sun mika bukatarsu ga gwamnati domin amincewa da daukar karin ’yan wasa amma aka yi shiru? Ko kuwa sun gamsu da kokarin ’yan wasansu ne? Ko kuma akwai wani dalili da ya fi karfinsu da ya hana hakan faruwa?

    Sai bayan samun amsoshin wadannan tambayoyi ne za a fahimci hakikanin dalilin da ya sa mahukuntan kungiyar suka kasa yin katabus, duk da sanin matsalolin da kungiyar ke fuskanta.

    Da yawancinmu muna da sanin cewar ba kamar kungiyar Barau  ko kungiyoyi na mutum daya ba, yanke hukunci a kungiyar gwamnati nada wahalar gaske sanin biye-biyen da zaayi kafin a sahale ayi abun.

    Ko da yake har yanzu babu cikakken bayani a hukumance, wannan kafar za ta ci gaba da bin diddigi domin gano gaskiyar lamarin.

    Bugu da kari, a kakar zabe muke wanda da gwamnati da jigajiganta ba wannan abin bane a gabansu. Balantana wananan lokacin da gwamna ya sauya sheka zuwa wata jam’iyya.

    Ku kasance tare da mu.

    jan kafar Kano Pillars Me ya kawao wajen daukar yan wasa
    Share. Facebook Twitter Telegram Email WhatsApp Copy Link
    Previous ArticleGaskiyar banbanci tsakanin Kano Pillars da Barau FC
    Next Article Kano Pillars and Sports Commission: Story of Dwindling Fortunes
    Sani Yusif
    • Website

    I was a staff of the then Triumph Newspapers, with keen interest in sports journalism which drove me to the unit where I was supported and oiled in the dynamics of modern sports reporting by my mentor/friend, Sani Zaria, the then Group Sports Editor of the Triumph. And when he left in 1995, I tried to sustain the spirit against all odds with a column sportesye. But when The Triumph was closed, I was moved to Kano Polytechnic as a lecturer until my retirement last 3 years, which gives me time to return to what I know best , the recreation of the SPORTS EYE.

    Related Posts

    CAF AFCON ruling sparks claims of historic daylight robbery

    March 18, 2026

    Memo to KNSG’s committee on Kano Pillars’ performance

    February 9, 2026

    Re-Calls on Gov. Yusuf to Dissolve Kano Pillars Board, but retain GM Musa

    February 6, 2026

    Kano Pillars and Sports Commission: Story of Dwindling Fortunes

    February 5, 2026

    Gaskiyar banbanci tsakanin Kano Pillars da Barau FC

    February 4, 2026

    Kano Pillars are on course, Says Chairman Mai Samba

    January 11, 2026
    Add A Comment

    Comments are closed.

    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Pinterest
    • Instagram
    • YouTube
    • Vimeo
    Latest Posts

    CAF AFCON ruling sparks claims of historic daylight robbery

    March 18, 2026

    For boosting Football in Kano: NDLEA praises Senator Barau Jibrin

    March 17, 2026

    NFF’s World Cup petition: A hoax?

    March 16, 2026

    Dominic Iorfa Case: Where Barau FC Erred

    March 13, 2026

    Honoring a Friend: Life, legacy of Tijjani Isa Kazaure

    March 11, 2026
    © 2026 Sports Eye. Redesigned by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About
    • Contact
    • Advert Rates
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.